iqna

IQNA

watan Janairu
Tehran (IQNA) An gudanar da jana'izar "Khaled Abdul Basit Abdul Samad" dan Ustad Abdul Basit Abdul Samad, a gaban manya manyan malamai na kasar Masar, ciki har da "Ahmad Ahmed Naina" a masallacin "Hamdiya Shazliyeh" na kasar.
Lambar Labari: 3488486    Ranar Watsawa : 2023/01/11

Tehran (IQNA) Yayin da yake bayani kan ayyukan kwamitoci daban-daban na gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 39, shugaban cibiyar kula da harkokin kur'ani ta MDD ya bayyana cewa: Bayan shekaru takwas da aka yi, adadin kasashen ya zarce 70, ya kuma kai 80.
Lambar Labari: 3488402    Ranar Watsawa : 2022/12/27

‘Yar Majalisa Wakilan Amurka Musulma taa soki ‘yan jam’iyyar Republican:
Tehran (IQNA) Yar Majalisa Wakilan Amurka Musulma daga jam’iyyar Democrat ta yi kakkausar suka ga shugabannin Jam’iyyar Republican inda ta bayyana cewa matsayar da suke dauka kanta saboda kasancewarta Musulma ce.
Lambar Labari: 3488266    Ranar Watsawa : 2022/12/02

Tehran (IQNA) Al-Azhar ta yaba da matakin da gwamnatin Canada ta dauka na ayyana ranar 29 ga watan Janairu a matsayin ranar yaki da ayyukan kyamar Musulunci ta kasa.
Lambar Labari: 3486894    Ranar Watsawa : 2022/02/01

Tehran (IQNA) Paparoma Francis, na fadar Vatican, ya ba da shawarar cewa a yau Laraba 26 ga watan Fabrairu kowa ya yi addu’ar samun zaman lafiya.
Lambar Labari: 3486869    Ranar Watsawa : 2022/01/26

Tehran (IQNA) An sheka Ruwan sama kamar da bakin kwarya a Makka da Masallacin Harami a lokacin da masu ziyara ke gudanar da ayyukan ibada.
Lambar Labari: 3486769    Ranar Watsawa : 2022/01/02